08125465186
OYIBE NIGERIA
Children's Education
Organization of Youth for Improvement of Basic Education , Is a non-profit and non Governmental organization, an avenue of young comrades, Activist, philanthropist and young politicians.

Tarihin Wannan Kungiya
January 10, 2020
Ita dai wannan kungiya anyi tunanin kirkirarta ne tun a shekarar 2018, wanda sakamakon Duba da yadda sha'anin ilimi musamman na firamare ya tabarbare, da kuma koma bayan dayasamu. Ta wannan daliline Aliyu Ahmad Aliyu dalibi a jami'ar tarayya dake Dutse wato Federal University of Dutse da kuma Salim Tanimu Sheka na makarantar koyon fasaha ta Garin Dutse wato Jigawa State polytechnic dutse, suka yi tunanin kafa wannan Kungiya domin kawo sauyi a wannan fanni na matakin karatu daga tushe.

Manufofin Wannan Kungiya
February 12, 2020
Manufar dai Bata wuce ganin ansamu cigaba me dorewa ba a harkar da ta shafi karatun firamare. Ta hanyar kawo cigaba wajen samawa dalibai musamman ma rasa galihu da abunda ya Hadar da kayan karatu Dana rubutu, sutura da dai sauran su.
"Ilimi Rayuwa ne, Ilimi gishirin Zaman duniya
Victor Hugo


Shirye Shiryen Kungiya Wanda Tasanya a Gaba
January 5 - June 13, 2020
Organization of Youth for Improvement of Basic Education tana Kan Shiri na Karo adadin mambobinta domin bada cigaba wanda zai zama abin alfahari ga Talaka, da gwamnati baki daya.

Gwagwarmaya
January 5 - June 13, 2020
Wannan Kungiya a shirye take tayi aiki tukuru kafada da kafada da dukkanin wata kungiya matukar ba tafiya ce ta siyasa ko cin zarafi da cin mutuncin wani ba.

CONTACT US
Organization of Youth for Improvement of Basic Education Kofofin mu a bude suke domin bada shawara, tsokaci ko kuma korafe-korafe.
Rijiyar Zaki Kano State

STUDENT LIFE
Community First
The student experience at Organization of Youth for Improvement of Basic Education includes a diverse range of curricula, extracurricular activities and opportunities to bond as a community. We offer many options for our students to choose from, making them directly involved in designing their own educational path. Get in touch to learn more about what it’s like to attend Organization of Youth for Improvement of Basic Education.
ORGANIZATION OF YOUTH FOR IMPROVEMENT OF BASIC EDUCATION APPLICATIONS
Files for Download
OVERVIEW PACKET
FINANCIAL AID FORM
APPLICATION

ACTIVITIES
Wannan wata ziyara ne da kungiyar nan Takai Garin Rummawa kenan da keanan cikin karamar hukumar ungoggo
Clubs
Jump In
Volunteering
Give Back
Athletics
Get Active
Clubs
Jump In
